Tuesday, 18 December 2018
Ma'aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa

Home Ma'aurata Zasu Iya Kallon Tsaracin Junansu? !!! |Dr jamilu yusuf zarewa
Ku Tura A Social Media

Tambaya?
Assalamu alaikum mallam menene matsayin kallon tsaraicin ma aurata?

Amsa :

Wa'alaykumussalam. Ya halatta ma'aurata su kalli tsaraicin junansu, Saboda Annabi s.a.w. yana wankan janaba da matansa, kamar yadda hadisai suka tabbatar.

Allah ne mafi sani.

Dr Jamilu Zarewa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: