Sunday, 30 December 2018
Korafi Dangane Da Rashin Girman Nono Ko Kuma Saurin Faduwa Da Yakeyi Ga Ma'aurata

Home Korafi Dangane Da Rashin Girman Nono Ko Kuma Saurin Faduwa Da Yakeyi Ga Ma'aurata
Ku Tura A Social Media

Mata dayawa na yawan korafi kancewa suna samun wataccen abinci me Gina Niki da samun hutu da Wal Wala da kwanciyar hankali Amman se nononsu yazamo Dan karami komikesa hakan Kuma akwai maganinda za asha yakara girma
amsa....hallitar kowacce macce daban ba ciwo bane Kuma ba cutabace sanan yanayin hallitar hormones dinta daban wato (estrogen hormones) hormones dake son yasamu sinadaria kamar Madara nama kifi vebrages ayba lemu da sauransu idan yasamu wanan kyakyawan kulawan da abinci me Gina jiki to lallai bukatarku zata biya ze Rika aiki yanda yakamata da karamaku girman nono da karfin Sha awa da Kuma saka ruwan Ni ima a farjinku yayin saduwa wanan yanazune idan estrogen hormones Yana aiki yanda yakamata to nonon macce ke Kara girma base kinsha maganiba domin Kara girman nono mussaman ga budurwa wadda Bata tabayin aureba hallitace daga Allah.
sanan
*SHAWARA GA BUDURWA abubuwada ke Kara girman nono.*

1.yin aure idan kikayi aure sinadarin sperm din namiji Yana shigar lallai nononki ze Kara girma sanan fatarki zatayi haske da kyau da fari da kyalli yayin sperm 1 million ke zuwa acikin farji yayin saduwa kwara 1 kawaine ke zama mutun sauran zasubijikinki zasu karamaki lafiya girman nono fari da sauransu.


2.samun ingantaccen abinci me Gina jiki domin estrogen hormones yasamu aiki harnono ya girma.
3.yawan excise motsa jiki Yana matukar taimakawa da baku lafiya ajiki da Kara girman nono.
4.cin abinci me kitse nama Yana Kara kiba haske nono.
5.cin nama Madara lemu ayba kankana
da sauransu..

*GA MATA MASU AURE ---wa inda nononsu ya zube ga shawara domin dawowa da girmansa Kuma yatashi tsaye.

1.yin message - wato me gidanki yarika murzasu da tabasu sosai yayin saduwa aure basekinsha maganiba zasu Kara girma da kariyaga cutar cancer sanan ya rikasha kamar jariri.
2.shan kayan itatace ayba lemu pine apple.
3.barin kwana da bireziya abune me hatsari yanasaka ciwon nono cancer da takure nono.
4.yawan Shan Madara.
5.mijinki yayi kokarin murzasu sosai yayin saduwa.
6.yawan excise motsa jiki
da sauransu.
shan magani barkatai... magani domin girman nono wlh babbar matsalace me saka.
1. Cancer.
2.breast terndenes takurewa nono.
3.bayyanar ciwo.
4.breast tumor.
5.cutar mahaifa.
da sauransu
akiyaye iyaye Mata

Share this


Author: verified_user

0 Comments: