Thursday, 6 December 2018
Ko Nura Hussain Yana Da Kimar Yiwa Wani Malamin Addini Raddi?

Home Ko Nura Hussain Yana Da Kimar Yiwa Wani Malamin Addini Raddi?
Ku Tura A Social Media

Sharhin : Auwal M Kura

Tun Bayan Buluwar Wata Magana Da Ake Cewa Fitatcen Shehin Malamin Addinin Islama Nan Dr Ahmad Gumi Ne Yayi Na La'antar Magoya Bayan Shugaban Kasa Buhari, Al-ummar Najeriya Musaman A Kafafen Sadarwa Na Zamani Keta Bayyana Ra'ayinsu Wasu Na Ganin Malamin Yayi Dai dai Wasu Kuma Na Bayyana Akasin Hakan,

Hakika Idan Har Dagaske Ne Malamin Ya Furta Hakan Sai Muyi Mishi Adalci Da Kuma Uzuri A Matsayinsa Na Dan Adam Dole Zaiyi Kuskure Kana Muyi Duba Da Irin Alherin Dake Tattare Dashi Domin Su Malamai Sune Mafiya Al-herin Mutane(Mussaman Irinsu Dr Ahmad Gumi Da Koda Yaushe Suna Cikin Karantarwa Ne).

Amma Saboda Rashin Mutunci,Jahilci,Fitsaranci har Dan Dirama Irin Nura Hussain Zai Fito Yana Cin Mutuncin Malami Saboda Wata Bukatar Siyasa,Kuma Har Aka Samu Wasu Shashshu Najin Dadin Hakan,

Koda Yake Ba Yanzu Nura Hussain Ya Fara Cin Zarafin Malaman Addini Ba Idan Zaku Iya Tunawa Yayi Ta Zagin Malaman Addini Da Suka Hana Gina Gurin Holewa Na Film Village Da Akaso Ginawa A Jahar Kano Ta Hanyar Shiga Gidajen Radiyo Da Kuma Kafafen Yada Labarai.

Abun Tambaya A Nan Shine Ko Nura Hussain Nada Kima Da Mutuncin Da Zai Iyya Zagin Wani Mutum Ma Bama Malami Ba?

Duk Wanda Ke Zaune A Unguwar Yakasai Musamman Ma Yankin Masallacin Jalli Baya Bukatar A Sanar  Dashi Waye Nura Hussain Saboda Irin Kaurin Sunan Da Yayi Na Rashin Tarbiya Da Abun Kunya,

Nura Hussain Mutum Ne Da Baya Ganin Mutuncin Kowa A Ungawar,

Nura Hussain Yayi Kaurin Suna Gurin Lalata Tarbiyar Yara (Mussaman Yan Mata) A Unguwarsu Da Kewaye,

Nura Hussain, Tsabagen Fasakanci Yasanya Aka Koreshi A Wata Makarantar Da Yake Koyarwa Bayan Kamashi Da Laifin Lalata Da Dalibarsa.

Kamar Yadda Bincike Ya Tabbatar Nura Hussain Ya Taba Yunkurin Fitowa Takarar Kansila Amma Al-ummar Yankin Suka Fito Kwansu Da Kwarkwatarsu Suka Ki Goyon Baya,Inda Suka Dunga Fadin"Mu Bazamu Zabi Fasiki Mazinaci Mai Lalata Mana Yara Ba"(Duk Wanda Ke Yakasai Yasan Anyi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: