Thursday, 20 December 2018
Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace ta yi amfani da kudin Kannywood wajan zuwa kasar Amurka

Home Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace ta yi amfani da kudin Kannywood wajan zuwa kasar Amurka
Ku Tura A Social Media

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka hotunanta inda aka ganta tana shakatawa a kasar Amurka, hotunan sun kayatar kuma da dama daga mabiyanta sun yaba, saidai wani yace, kalli inda kudin Kannywood ke tafiya.Nafisar ta bashi amsar cewa, wannan ba kudin Kannywood bane. Kudin kasuwancinane na sayar da kaya da kwalliya, fim nake yi da kudin Kannywood.
@hutudole

Share this


Author: verified_user

0 Comments: