Friday, 28 December 2018
Kalli Hotunan Manyan Manyan Jarumai Da Sunka Halarci Nadin Sarkin mawaka sarkin kano Nazir M Ahmed

Home Kalli Hotunan Manyan Manyan Jarumai Da Sunka Halarci Nadin Sarkin mawaka sarkin kano Nazir M Ahmed
Ku Tura A Social Media
Wannan  wasu hotunan manya maanyan  jaruman da sunka halarci nadin nazir m ahmed a matsayin sarkin mawakan sarkin kano da anka gudanar a jiya alhamis.Allah ya taya riko a cikin awannan hotunan ga kadan daga cikin fuskokin.

Ali nuhu

Aminu saira

Sadiq sani sadiq

Abdul amart mai kwashewa

Falalu dorayi

Nafiu gwanja.

Da dai sauransu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: