Thursday, 20 December 2018
Kalli Hotunan Da Na Jawo Cece kuce Na Maryam Yahya (Mansoor)

Home Kalli Hotunan Da Na Jawo Cece kuce Na Maryam Yahya (Mansoor)
Ku Tura A Social Media

Wannan hotuna da kuke gani dai jarumar tayi posting dinsu ne a shafinta na instagram wanda ta nuna wajen da take wanda a turanci ake kira "location" lagos take wanda shine ta sanya wannan hotuna dauke da cewa "my smalldoctor" wanda shine ya sanya masoyanta masu biyayar ta shafinta sunka tofa albarkacin bakinsu.

Akan irin yadda hotunan basuyi musu dadi ba.

Ga hotunan


Ga hotunan martanin da mabiyan shafinta nayi.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: