Saturday, 29 December 2018
INNALILAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Ta Rasu Ana Gobe Aurenta

Home INNALILAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN Ta Rasu Ana Gobe Aurenta
Ku Tura A Social Media


...lokacin aurenta ya koma lokacin jana'izarta

...har sai da ta halarci walimar aurenta kafin mutuwarta

Allah ya yi wa Malama Fauzee Tataru rasuwa. Allah ya karbi ranta a jiya Juma'a ana gobe daurin aurenta a yau Asabar a masallacin Gwallaga dake jihar Bauchi da misalin karfe 11:00 na safe.

Za'ayi jana'izan ta goben a masallacin Gwallaga karfe 11:00 na safe daidai lokacin auren ta da aka saka.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: