Friday, 14 December 2018
Dan Shekara 84 Ya Auri 'Yar Shekara 24 (kalli Hotuna)

Home Dan Shekara 84 Ya Auri 'Yar Shekara 24 (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Fitaccen dan fim din kasar Rasha mai shekaru 84 ya auri budurwar da ya girma da shekaru 60.
 Ivan Krasko ya auri masoyiyar sa Natalia Shevel, mai shekaru 24 a garin St Petersburg.

Duk da suka da bikin da aka gudanar a sirri ya sha, masoyan sun bayyanawa kafafen yada labaran kasar Rasha cewa, auren su hadi ne da tun daga sama aka kulla shi saboda dacewar su da juna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: