Tuesday, 11 December 2018
Dan Shekara 70 Ya Angwance Da 'Yar 15 (kalli Hotuna)

Home Dan Shekara 70 Ya Angwance Da 'Yar 15 (kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media

Magidanci a garin Lapai da ke jihar Neja, Yakubu Chanji, ya auri budurwa 'yar shekara 15.
Jaridar DAILY NIGERIAN sun ruwaito cewa, ana kiransa Chanji ne sakamakon auri-saki da ya ke yi. Wani ya ce a iya sani na yayi aure kusan sha biyu wasu sun ce ashirin, shi dai ba ya zama da mace sai guda hudu, yana sakin wata zai karo wata.Share this


Author: verified_user

0 Comments: