Monday, 24 December 2018
BIDIYO Sai Mun Canja Gwamnatin Buhari, Cewar Matasan Jihar Zamfara

Home BIDIYO Sai Mun Canja Gwamnatin Buhari, Cewar Matasan Jihar Zamfara
Ku Tura A Social Media


Daga Datti Assalafiy

Jama'a a bude wannan bidiyo a saurara, wannan shine karon farko da na ji na gani gungun matasa suna tabbatar da cewa sai sun canza gwamnatin shugaba Buhari saboda mawuyacin halin da aka shiga a jihar Zamfara.

Babu shakka za a yi wa gwamnatin shugaba Buhari illa wanda zai iya hana shi zarcewa matukar aka tafi a haka ba'a dauki matakin da ya dace a jihar Zamfara ba, domin 'dan hakkin da ka raina shi zai tsole maka ido inji masu karin magana.

Allah Ya sauwake.Domin saukar da wannan bidiyo a wayoyinku na salula.


Download Video Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: