Friday, 7 December 2018
Babbar magana : Shirin Fim Yafi Aikin Soja Wahalla Nesa Ba Kusa Ba - Sadiq sani Sadiq

Home Babbar magana : Shirin Fim Yafi Aikin Soja Wahalla Nesa Ba Kusa Ba - Sadiq sani Sadiq
Ku Tura A Social Media

Daya daga cikin manyan Jaruman masana'antar shirya fina finan Hausa wanda ake damawa dashi, Sadic Sani Sadic, yace aikin shirin Fim yafi aikin Soja wahala nesa ba kusa ba.

Duk da dai Jarumin bai yi Karin haske game da maganar tasa ba ta cewa aikin shirin Fim yafi aiki Soja ba.

To sai dai an tafka mahawara kan batun Jarumin wasu ma harda dure -duren Ashariya, wasu kuma suka yi rubutun barkwanci game da ikirarin Jarumin.

Ta ina kuwa zaka iya hada aikin Soja da aikin shirin wasan kwaikwayo, bayan kai a gida kake yi naka shi kuwa Soja a fagen daga?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: