Monday, 3 December 2018
Babbar Magana, Lallai An Cuci Talakawan Nigeria

Home Babbar Magana, Lallai An Cuci Talakawan Nigeria
Ku Tura A Social Media

Daga Datti Assalafiy

Tsohon shugaban Kasa Obasanjo yace; "Kudaden da Atiku Abubakar ya sace kadai a lokacin da yake Mataimakina sun isa su ciyar da talakawa miliyan dari uku (300,000,000) na tsawon shekaru dari hudu (400yrs)" ~inji Obasanjo, a littafin sa da ya rubutu "My watch" shafi na 31.

Shin wai Atiku ya dawo da kudaden satan ne yasa Obasanjo yake goyon bayan sa a yanzu?
Ko dai akwai wata boyayya a zuciyar Obasanjo ta yanda zai mika shugabancin Nigeria ga inyamurai kamar yadda yayi alwashin hakan?

Sannan me yasa Atiku Abubakar bai yi karar Obasanjo a kotu ba idan ya tabbata bai saci kudin ba kamar yadda oganshi ya bayyana?

Yaa Allah Ka haramtawa 'yan jari hujja mulkin Nigeria Amin summa Amin.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: