Monday, 10 December 2018
An Karrama Dan Jaridar Da Ya Wallafa Bidiyon Ganduje

Home An Karrama Dan Jaridar Da Ya Wallafa Bidiyon Ganduje
Ku Tura A Social Media

Dan jarida Jaafar Jaafar Mawallafin jaridar yanar gizo ta Daily Nigerian, wanda a kwanakin baya ya wallafa bidiyon da ake zargin Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na karbar Daloli a hannun yan kwangila ya samu lambar girmamawa a Fannin cin hanci da rashawa a birnin tarayya Abuja.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: