Wednesday, 19 December 2018
Allah Yasa Na Riga Mamata Mutuwa -Ii nji Adam A Zango

Home Allah Yasa Na Riga Mamata Mutuwa -Ii nji Adam A Zango
Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wannan hoton inda ya kai mahaifiyarshi gurin da yake gini.Ya bayyana cewa, saura kiris ya kammala ginin idan Allah ya yarda.

A karshe ya godewa mahaifiyar tashi bisa addu'ar da take mishi inda ya karkare da cewa yana fatan Allah yasa ya rigata mutuwa.

Muna musu fatan Alheri

Share this


Author: verified_user

0 Comments: