Tuesday, 25 December 2018
Alamomin Ciwon Sanyi Ga 'Ya Mace

Home Alamomin Ciwon Sanyi Ga 'Ya Mace
Ku Tura A Social Media
: ☞ Kaikayin gaba
☞ Kaikayin jiki musaman bayan wanka
✢ Kurajen gaba
☞ Fitar farin ruwa a gaba ko bayan fitsari
☞ Daukewar sha’awa
☞ Kumburin gaba
☞ Jin motsi a jiki
☞ Tsagewar baki ko lebe ba tare da dalili ba
☞ Jin zafi lokacin fitsari
☞ Wasa da al’ada
☞ Kaikayin gabobi
☞ Kasuwar fitsari biyu ko fiye da haka.
Idan mutum ya fara jin daya daga cikin waddanan, yana da kyau ya nemi maganin sanyi.
Waɗansu daga cikin alamomin ciwon sanyin mata da ake samu ta hanyar saduwa da namiji ko mace mai ɗauke da ciwon : (STD/STI):
1. Fitar ruwa daga farji, ruwa mai kauri ko silili, kalar madara ko koren ruwa daga farji.
2. Kuraje masu ɗurar ruwa da fashewa a farji , musamman wurinda pant ya rufe.
3. Feshin ƙananan ƙuraje a farji ko cikin farji
4. Raɗaɗin zafi a lokacin yin fitsari
5. Jin zafi cikin farji lokacin jima'i
6. Zubar jinin al'ada mai yawa ko zuwan jinin al'ada mai wasa, wato akan lokacinda ya saba zuwa ba
7. Ciwon mara
8. Zazzaɓi
9 . Ciwon kai
10. Murar maƙoshi/maƙogwaro
11. Kasala/raunin jiki
12. Zubar jini lokacin saduwa
13. Dakushewar sha'awa, ko rashin sha'awa ko ɗaukewar ni'ima
14. Bushewar farji
15. Ƙaiƙayin farji
16. Warin farji (ɗoyi) mai ƙarfi
17. Kumburin farji da yin jawur
18. Gudawa
18. Ko rashin ganin wata alama daga cikin wadannan alamomin da muka bayyana a sama.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: