Tuesday, 20 November 2018
Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Lobbo da sunka Jawo cece Kuce

Home Zafaffan Hotunan Jaruma Rashida Lobbo da sunka Jawo cece Kuce
Ku Tura A Social Media


Jaruma rashido lobbo ta saki wasu zafaffan hotuna a shafinta na instagram a lokacin da tayi tafiya zuwa wata kasa.

Sai dai wasu masoyana Sunyi Allah wadai wasu kuma ta burgesu ga hotunan da kalaman wasu daga cikin mabiya shafinta.

                                                 Share this


Author: verified_user

0 Comments: