Monday, 5 November 2018
Zafaffan Hotunan Fati Washa suka Dauki Hakalin Jama'ah

Home Zafaffan Hotunan Fati Washa suka Dauki Hakalin Jama'ah
Ku Tura A Social Media

Hotunan jaruma fati washa wanda sunka haskaka a shafinta na instagram da sabon salo wanda a turanci ake kira 'New style' wanda daman wannan jaruma indai a kannywood ne itama ba'a barta a bayya ba wajen sakin hotun da ke daukar hankalin jama'a duniyr yanar gizo.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: