Thursday, 29 November 2018
Na Je Landan Domin Tantance Sahihancin Bidiyon Ganduje - Magu

Home Na Je Landan Domin Tantance Sahihancin Bidiyon Ganduje - Magu
Ku Tura A Social Media

“[Bidiyon Ganduje ] na daya daga cikin dalilan zuwa na nan. Ina aikin tantance sahihancin bidiyon ne a nan Landan. Mun ba wa kwararru domin tantance bidiyon, domin ba zai iyu na tantance gaskiyar bidiyon a shafin jarida ba.

Shugaban Hukumar EFCC Ibrahim Magu A Jami'ar SARAUNIYA Mary dake Landan Yayin Amsa Tambaya Ga Barista Audu Bulama Bukarti.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: