Tuesday, 6 November 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Hafeez Tabbas Latest Song

Home MUSIC : Umar M Shareef - Hafeez Tabbas Latest Song
Ku Tura A Social Media
Wannan itama sabuwa waka ce ta umar m shareef wanda ya rera a cikin film din "Hafeez" mai suna "Tabbas".

Ga kadan daga cikin baitocinsa.

=> Soyayya Idan Har Ba Kece Ba .. Babu Macen Da Zan Ba Kauna Tabbass..

=>  Kin Bijiro Da Soyayya Na Karba.

=>  Kinban Maddaran So Kumma Na Karba.

 =>  Kin NarKe A Jikina Kinyo Saba.

 => Indai GaKi Kuma Wa Zan Zaba.

 => Kin Zauna Cikin Rai Ba CanjawaKece Alkawari Naso Ba Sabawa Tabbass..


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: