Wednesday, 28 November 2018
MUSIC: Sabuwa waka Yan Matan Kannywood - Akwai Saura Baba Buhari

Home MUSIC: Sabuwa waka Yan Matan Kannywood - Akwai Saura Baba Buhari
Ku Tura A Social Media
 Sabuwa waka mata yan wasan kwaikwayo wanda sunka yiwa suna "Akwai Saura"wanda shine muka kawo muku audio wakar kafin a fitar da video dinta.
G kadan daga cikin matan da sunka haskaka a wakar

1 fati washa

2 fati shu'uma

3 jamila nagudu

4 umma shehu

5 Hauwa waraka

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

 đŸŽ¤ Akwai saura

 đŸŽ¤   lokacin dodon yan wa'wa

  🎤   Ga buhari ga osibanjo

  🎤   Lokacinku in Allah yayi.

  🎤   Da sunannan Allah alfusununmu dari ba daya.

  🎤   Ya Allah almaliku mai mulkamu


  🎤  Ya Allah araheemu mai tausanmu

 đŸŽ¤   Buhariyya yan kasa muna bayanka

  🎤   Dukkan makiyanka sun buga sun barka.


  🎤   Kasata na sonka ja mu tafi dattijo.


 đŸŽ¤   Ga uwa ta marayu aishatu buhari.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: