Friday, 16 November 2018
MUSIC : Nura M Inuwa - Gidauniya (Remark) Latest Song

Home MUSIC : Nura M Inuwa - Gidauniya (Remark) Latest Song
Ku Tura A Social Media

Albishirunku ma'abota ziyarar wannan shafi namu mai albarka a yau mun sake zo muku da wata waka wanda wannan waka dai tsohuwar waka ce amma ta samu maimaitawa wanda ake kira a turanci (Remark) Wato Nura M Inuwa sunan wakar "Gidauniy"
Ga kadan Daga cikin baitocin wakar:-

🎵 kwaikwayon Manzon Allah Duk khalifai.

🎵Karkiyi kudu ke kawai na hango yan matan kudu sun tsere.

Ga turare.


🎵Farin cikin yana samuna idan na juyo naganki.

🎵Ni taƙama nikai akan incina musuluncina zuwansa nasan dadi.

Ga turare.

🎵Mai hankuri da halayata shi nake so.

🎵Komai kake so zanyi maka shi da sauri sirinmu babu mai ji.

Ga turare.

🎵Idan na fara  lissafina na gane sunna ta gamaimin komai.

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: