Thursday, 15 November 2018
Music: Fassarar baitin wakar (king Monada ) Malwedhe a Hausa

Home Music: Fassarar baitin wakar (king Monada ) Malwedhe a Hausa
Ku Tura A Social Media
King Monada mawakine dan asalin Kasar Afrika ta kudu da ya fitoda wata waka dake tashe yanzu, musamman ga matasa. Taken wakar “Malwedhe” ma’ana faduwa, wakace dake cikeda ma’ana mai zurfi ga wadanda suke jin Harshen Zulu ko in mutum ya samu fassarar baitin wakar ya karanta. Wakace dake gargadi ga masoya masu yaudara a soyayya, Mawaki King Monada yace in masoyiyarshi ta kudiri yaudara tai, zata sa ciwon da yayi nisa ya dawo, ciwon faduwa.

Ga baitin tareda fassarar wakar a Harshen Hausa
KING MONADA MALWEDHE KHELOBEDU IN HAUSA LYRICS

Makwela Makwela Monada!!! Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Geo okhe Jola lenna, ( In kina soyayya dani)

Okhe raloke kago Nhlala ( Kar ki shirya yaudara ta)

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Wa nhlala odho tsosa Malwedhe ale
khole ( In kinka yaudareni, zaki dawoda boyayyen ciwo)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa)

Wa nhlala kea idibala ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Wa jola Kea idibala. ( In kinka cuceni, zan fadi)

Wa njolela Kea idibala. ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Lege okha mphe tshelete, kea idibala ( Koda in baki bani kudi ba, zan fadi)

Ge okha dize, kea idibala ( In baki ban kudi ba, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Wase boye gae, kea idibala. ( In baki dawo gida ba, zan fadi)

Wa tima phone kea idibala. ( In kinka kashe wayarki, zan fadi)

Phone ya Tshwara Ke modhabo kea idibala ( In sarmayinki ya dauki kiran, zan fadi)

Wa njolela Kea idibala. ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Malwedhe aka akamo maratong. ( Ciwona ya samo asali daga soyayya)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa)

Wa nhlala kea idibala ( In kinka yaudareni, zan fadi)

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Geo okhe Jola lenna, ( In kina soyayya dani)

Okhe raloke kago Nhlala ( Kar ki shirya rabuwa dani)

Nna rena le malwedhe ( Ina fama da ciwo)

Wa nhlala odho tsosa Malwedhe ale khole ( In kinka yaudareni, zaki dawoda boyayyen ciwo)

Kena Le Bolwedhe bja go idibala ( Ina fama da ciwon faduwa) Karshe.

 Mun dauko wannan ne daga Gobirmob.com

Share this

Author: verified_user

0 Comments: