Sunday, 11 November 2018
MUSIC : Ali Jita - Maryam Latest Song (official Audio)

Home MUSIC : Ali Jita - Maryam Latest Song (official Audio)
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka Ali Jita wanda ya rerawa waka wanda tayi dadi sosai wanda shine munka dan kawo muku 
Kadan daga cikin baitocin wakar:-

=>> Assalama nake Maryam Dan Allah ki lura.

=>> Maryam Saurata ae kin darawa yara.

=>> Maryam muqamanki ba'a baiwa yara.

=>> A gaida maryam ga mai sani da lura.

=>> Kin darewa sa'a kin darawa yara

=>> Maryam kyakyawa ba mummana ce ba.

=>> Dariya take maryam murmushin hakura.

=>> Kin yi kyau zaman fallo,ki zaman kujera.

=>> Makiyanki ke maryam ba, ta da ke suke ba.

=>> Ke gama da su maryam ba ta  su kike ba.

=>> Kainuwa dashen Allah ba ta dan adam ba.

=>> Maryam sarauta gwadda ba fushi take ba.

=>> Ki dubi martabobbin ki  ba kadan bane ba.

=>> Maryam farar rana ba zuwan dubu ba.

=>> Maryama akwai kunya ba kadan ba kadan bace ba.

=>> Maryama akwai ilimi ko ba ku sani ba.

=>> Maryama akwai nazari ba fushi take ba.

=>> Maryama saraunta mata nake yabawa.

=>> Maryam ke faranta ran bayyi baki munannawa.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: