Sunday, 25 November 2018
MUSIC : Ali Jita - kece (official Audio)

Home MUSIC : Ali Jita - kece (official Audio)
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka ali Jita Mai suna "Kece" wanda yake gwanarsa ga kadan daga cikin baitocinta.
🎤 In kina kuka nima sai ki sani kuka.

🎤   In kina damuwa nima sai ina damuwa.

🎤  Farin cikin ki nawa ne.

🎤  Bakin cikin ki nawa.

🎤   Sarauniya kece tawa

🎤   Masoya kece tawa

🎤   Everytime i see your face

 đŸŽ¤  It sweet me for body baby.
   
 đŸŽ¤    I like your style baby.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: