Wednesday, 21 November 2018
MUSIC : Ado Gwanja - Mucashe Mata

Home MUSIC : Ado Gwanja - Mucashe Mata
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka Ado isa Gwanja Angon maimuna mai suna "Muchase mata" wanda wannan waka tayi dadi sosai wanda ta samu tsakuru baitoci daga mr wakoki.com.ng.

Ga kadan daga cikin baitocinta.


  đŸŽ¶ Acashe ba wai afasaba gwanma ban sauya saubi baa ganina

đŸŽ¶   Mata a yada kalma ban hanaku ready batunda naga kwalba har yau bata dena sharriba  (haba)

 đŸŽ¶   Mata Allonku Allanku


  đŸŽ¶  shi zaku duba shine katareku

đŸŽ¶    me baku komai yayin bukatarku

đŸŽ¶   me kara budi sa in wadatarku

đŸŽ¶   ku daga hannu naga inga wazaya saukeku

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: