Monday, 19 November 2018
MUSIC : Ado Gwanja - ' Kiran Gwanja' Latest Song

Home MUSIC : Ado Gwanja - ' Kiran Gwanja' Latest Song
Ku Tura A Social Media
 Sabuwa
waka ado gwanja mai suna "kiran Gwanja"wanda shafin abokin aikinmu na kawo muku shine munka kawo muku mr wakoki.com.ng.

Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-

 🎶  Ana Kirana Gwanja wadansu na zagina.

🎶  Ni nasani se ansha ruwan ciki kana akanja guga.


🎶   Eh suna tacewa gwanjawadansu na zagina.


🎶  Ni nasani cewa da ruwan ciki kana akanja guga.

🎶  Ashe Annabin jika duka yake ruwa magajin gura.

🎶   Kashuka acinye maka amfanin gona  kadan ga aikin fara.

🎶   Mai qinka shine zaka shigo ruwa ya nuna ka tada kura.

 🎶 Shi ko masoyin ka ko tayaya zai iyama kara.


Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: