Saturday, 10 November 2018
MUSIC: Abdul D One - Shakuwa Latest Song

Home MUSIC: Abdul D One - Shakuwa Latest Song
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum a yau ma na kara zo muku da wata sabuwa waka fasihin mawaki Abdul D One mai suna "SHAKUWA" wanda ita ma wannan waka ta soyayya ce ga kadan daga cikin baitocin ta.


=>> Sanyin idanuwa wai yaushe zamu haduwa.

=>> Wayyo da shakuwa.

=>> Zan bada rayuwa wayo da shakuwa.

=>> So da shakuwa shike sa a zama wanda ba rabuwa.

=>>Na saba na nemo maki farin ciki a duniya.

=>>Kece kece tawa wallahi babu rabuwa

Kece kece tawa.

=>> masoyi,masoyi ,masoyi wlh babu rabuwa.

=>> A cikin jinina kike soyayya da hannuwa na rike.Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: