Monday, 12 November 2018
MUSIC : Abdul D One - Hafeez Kai Nake So Latest Song

Home MUSIC : Abdul D One - Hafeez Kai Nake So Latest Song
Ku Tura A Social Media
A yau ma nazo muku da raguwar wakokin fim din 'Hafeez' Wannan waka dai ta samu rerawa ne daga Abdul D One mai suna " Hafeez kai Nake so".
Wanda har yanzu akwai taimakon ogana mr hausamini.com ga kadan dagan cikin baitocin wakar:-✅ Hafeez Kai Nake So A  Zuciya Ta Tsaya Ka Saurareni..

✅ Hafeez Ka Dade A Zuciyata KarKa Koreni

✅A.a Soyayya Da Ra'ayi Ni Hafeez Da Wacce Nake So,

✅Na Lissafo Rayuwata
✅Da Kai Na Jinginata
✅Na Mikoma Ragamata
✅Daure Ka Mini Gata
✅Ka Fahimci Soyayya Tana Kashe Ya'ya Mata
✅Ko Sai Rashi Na Lafiya .. Meyasa Ka Kasa Fahimta

Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: