Saturday, 24 November 2018
MUSIC : Abdul D One - Dan Salona [official Audio]

Home MUSIC : Abdul D One - Dan Salona [official Audio]
Ku Tura A Social Media
Yau ma mun kara zo muku da wakar Abdul d one mai "Dan salona" wanda munka dan tsakuro muku baitoci kadan daga cikin wakar.


 🎶  Gani da dan salona zanyiwa masoya wanda ta kore duka damuwata.


 🎶   Kyau tafiya a dawo yau gani na dawo gunki ki tarbe ni.🎶    Akanki nake kai ta kawo avsilar haka 'yan mata suka zageni.

 🎶   Kowa na da rana wanda ya soka ka soshi hakane tunani na.

 🎶   Ko an bakantamin na tuna da kai nawa sai naji sanyi cikin raina.

 🎶   Gani da adona na bullo dan kai na cillo karda ku ja da ikon Allah.


 🎶  Ni ban neman sunan na tsaya matsayina hakan Allah yaso gani na.

🎶    Tare da ke wata rana muje aljannah haka shine fatana.


🎶  Ya Allah ka ji tausanmu ka rufe sirrinmu kar makiya su dame mu su  hana ki rabeni.Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: