Thursday, 22 November 2018
MUSIC : Abdul D One - AlQalami

Home MUSIC : Abdul D One - AlQalami
Ku Tura A Social Media
Sabuwa waka abdul d one mai suna "AlQalami" wannan waka tayi dadi sosai kuma wakar soyayya ce.

 ==> Alqalami da shi na ke rubutan sunanki

 ==>  Farko na da karshena soyyaya ce nasan kin fini sani.

 ==>   Babu sani babu sabo gun mai son taba ranki zani nuni.


 ==>  Alqalami da shi nake rubutun sunanki na baiwa wasu karatu.


 ==>  Gani da dan salona zanyiwa masoyina.

==>   Sanadin kauna na gane tusheni  a duniya.


 ==>  Soyayya ta fito da Zuciya da yadda nai ambato.

 ==>  Babu ni babu jira idan ka bani soyayya sai na shahara.Download Music Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: