Wednesday, 21 November 2018
ME ZAYI ZAFI! Duk Wanda Ya Zage Ni Ban Masa Komai Ba Allah Ya Isa - Hadiza Gabon

Home ME ZAYI ZAFI! Duk Wanda Ya Zage Ni Ban Masa Komai Ba Allah Ya Isa - Hadiza Gabon
Ku Tura A Social Media

Wannan wata sa'insa ce ta kasance da jaruma hadiza gabon a shafinta na istagram wanda sunka dauki lokaci suna cece kuce tsakaninta da masoyinta ko in ce wanda a turanci ake fadi 'fans' akan mutum wanda ya yi suna a duniya 'celebrity'.
Ga yadda hirar su ta kasance.
Share this


Author: verified_user

0 Comments: