Friday, 16 November 2018
Masha Allah Sanata kabiru Marafa ya Bada Gudumuwar Miliyan shida (6M) Ga Yan Tawayen da Anka Sace

Home Masha Allah Sanata kabiru Marafa ya Bada Gudumuwar Miliyan shida (6M) Ga Yan Tawayen da Anka Sace
Ku Tura A Social Media


Wlh a Nigeria da ana samun sanatoci kamar kabir marafa na jahar zamfara da talakan Nigeria yasamu sauki rayuwa sosai.

Ayau ne sanatan ya bada tsabar  kudi naira miliyan shida 6million gudun muwarshi domin ceto rayuwar tagwayen matan nan da masu garkuwa da mutane suka dauka.

Allah yasakawa sanata da Alkhairi Ameen

Rubutawa:falalu lawal

Share this


Author: verified_user

0 Comments: