Friday, 16 November 2018
Masha Allah An Bude Gidauniyar Taimako Ga Yan Tagwayen Zamfara JAMA'A A TAIMAKA Daga Datti Assalafiy

Home Masha Allah An Bude Gidauniyar Taimako Ga Yan Tagwayen Zamfara JAMA'A A TAIMAKA Daga Datti Assalafiy
Ku Tura A Social Media


Wannann itace sahihiyar hanyar da za'abi a taimaka a tara kudin da za'a sako wadannan tagwaye daga hannun masu garkuwa dasu

Hanyar sahihiyace babu ha'inci ko damfara a ciki, nayi bincike a kai sosai, sannan za'a iya kiran nambar wayoyin da aka sa domin a tabbatar daga 'yan uwansu Musamman Ibrahim Abubakar shine wanda ake tattaunawa dashi da masu garkuwa da 'yan matan akan biyan kudin fansa

Muna fatan jama'ar musulmi zamu tallafa musu da abinda ya samu tunda gwamnati tayi watsi da su.

Muna rokon Allah Ya basu mafita Amin

Share this


Author: verified_user

0 Comments: