Tuesday, 13 November 2018
MADALLA IZALA! Kungiyar IZALA Tayi Shinkafa

Home MADALLA IZALA! Kungiyar IZALA Tayi Shinkafa
Ku Tura A Social Media


Daga Maje El-Hajeej Hotoro

Bayan Gina Otal Wanda Ya Dace Da Tsarin Addinin Musulunci.

Bayan Aikin Sa Wa Nakasassu Kafafuwa Kyauta

Bayan Samar Da Gidan Talabijin Ta Musulunci.

Bayan Gina Makarantun Koyar Da Addini Birjik

Yanzu Ga Shinkafa Wacce Ake Kyautata Zaton Za A Samu Sassauci Bisa Tsarin Kasuwanci Da Ya Dace Da Sunnah.

Ya Allah Ka Sa Sauran Kungiyoyin Addinin Musulunci Su Bijiro Da Wasu Tsare-Tsare Da Zai Dace Da Tsarin Musulunci Ya Kuma Taimaki Rayuwar TALAKA.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: