Thursday, 15 November 2018
Labari Marar Dadin Ji Game Da Tagwayen Da Aka Sace A Zamfara

Home Labari Marar Dadin Ji Game Da Tagwayen Da Aka Sace A Zamfara
Ku Tura A Social Media

Gaskiya Hasana da Hussaina, wato 'yan yagwayen da aka yi harkuwa da su a jihar Zamfara, masu garkuwa da su sun ce zasu kashe daya yau subar daya.

Muna kira ga Gwamnan Jihar Zamfara Abdul'Aziz Yari da Shugaba Buhari da cewa don Allah su gaggauta ceto rayuwar  wadannan 'yan tagwaye.

Da fatan Allah ya kawo muna karshen masu garkuwa da jama'a a Nijeriya.

Ni. Shin kwanakin baya bana ga ance an sake su ba? Kodai banji dai-dai ba.

Daga Zaidu Bala Kofa Sabuwa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: