Kannywood
Kyawawan Hotunan Jaruma Maryam yola ‘Nas’Na barka Da Juma’a
Tsohuwar matar adam a zango kenan maryam ab yola kenan tana yiwa al’umma musulmi barka da juma’at ga kalamanta.
“Ina rokon Allah ya saukar da albarka, Alkhairi, Falala, Wadata, Ni’ima, Gafara, Rahama, Lafiya mai amfani, kwanciyar hankali a garemu da Zuri’armu, da Musulmai Baki daya Ameen. BARKA DA JUMMA A”.
Ga hotunan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com