Thursday, 8 November 2018
Ku kalli Motar Da Atiku Abubakar Dan Takarar Shugaban kasa Ya Baiwa Jarumi Mustapha Na Baraska kirar BMW

Home Ku kalli Motar Da Atiku Abubakar Dan Takarar Shugaban kasa Ya Baiwa Jarumi Mustapha Na Baraska kirar BMW
Ku Tura A Social Media
IKON ALLAH

Ku kalli motar da Alhaji Atiku Abubakar Dan takarar Shugaban kasa ya baiwa Dan wasan Hausa, Mustapha na Baraska.

Wannan motar dai kirar BMW ce kamar yadda kuke gani a hoton da ya dauka tare da shi inda yayi ya bayyana jindadinsa da kuma neman addu'a daga jama'a ga abinda yace a shafnsa na instgram.

"Alhamdu lillah Jama'a atayani Addu'a daga Alh Atiku Abubakar BMW."

Share this


Author: verified_user

0 Comments: