Tuesday, 27 November 2018
Kashe Sojojin Najeriya Da Boko Haram Su Kayi, Alhakin 'Yan Shi'a Ne -Sheikh Abduljabbar

Home Kashe Sojojin Najeriya Da Boko Haram Su Kayi, Alhakin 'Yan Shi'a Ne -Sheikh Abduljabbar
Ku Tura A Social Media


Bance ina murna ba, ba na kuma goyon
bayan dukkanin wanda yake murna da kisan sojojin da Boko haram sukayi, amma wallahi summa tallahi alhakin 'yan Shi'ane.                                                                  

Koda Kirista ne Ka kashe shi haka suddan haka kawai, wallahi Allah bazai bar ka ba, saboda shima halittane na Allah, ballantana kuma ace ran Musulmi domin kawai suna akan ra'ayin su na  Shi'a, sannan kuma babu inda akace don
mutum bai bi tsarin Bature ba a kashe shi haka kawai.

Daga Arewa Dailypost

Share this


Author: verified_user

0 Comments: