Monday, 12 November 2018
Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa Tare Da Nuhu Abdullahi A Wajen Daukar Fim Din AIKA AIKA

Home Kalli Zafaffan Hotunan Fati Washa Tare Da Nuhu Abdullahi A Wajen Daukar Fim Din AIKA AIKA
Ku Tura A Social Media
Wannan Sabon shirin fim ne wanda anka fara dauka mai suna AIKA AIKA wanda wannan shiri dai ya samu jarumai da dama a cikinsa shine wannan jaruma fati washa ta fara dorawa a shafinta na instagram wanda suke tare da Nuhu abdullahi da Aminu saira.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: