Thursday, 29 November 2018
Kalli Hotunan Pre wedding Na Maryam Booth da Sadiq zazzabi

Home Kalli Hotunan Pre wedding Na Maryam Booth da Sadiq zazzabi
Ku Tura A Social Media


A yau mun samu hotunan pre weeding na jaruma maryam booth da shahararren mawakin siyasa sadiq zazzabi wanda shiya yayi wakar "Dr Aliyu Modibbo" fct minister shine munka kawo muku kafin Aure wanda sunka samu fatan alkhairi.

Inda Mc ibrahim shakuran ya tofa albarkaci bakinsa inda yace

"Allah ya kaimu gidan buki"

Wanda suma balancy photographer wanda sunka fitar da hotunan sunyi fatan alkhairi wanda sunkayi kalamai na soyayya da fatan Allah ya nuna musu ranar aure.

Ga hotunan.
Ku kasance da hausaloaded.com zamu kawo muku wasu hotuna.

Share this


Author: verified_user

1 comment: