Sunday, 4 November 2018
Kalli Hotunan Murnan Kamala Bautar Kasar Maryam Booth Tare Da Kawayenta

Home Kalli Hotunan Murnan Kamala Bautar Kasar Maryam Booth Tare Da Kawayenta
Ku Tura A Social Media
Jaruma maryam booth tana daya daga jaruman da na dade suna haskakawa a masana'atar kannywood amma hakan bai hana mata komawa makaranta ba domin kamala digiri dinta na farko ba.

Idan bazaku manta ba hausaloaded ta kowa muku hotunan kamala bautar kasarta tau  a yau shine munka kara zo muku da wasu hotuna da jarumar ta fitar a shafinta na instagrama tare da kawayenta.

Ga hotunan kamar haka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: