Sunday, 25 November 2018
Kalli Hotunan Atiku Abubakar Ya Gana da Yan Fim Din kannywood

Home Kalli Hotunan Atiku Abubakar Ya Gana da Yan Fim Din kannywood
Ku Tura A Social Media
Taurarin fina-finan Hausa masu goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar sun kaimai ziyara inda suka bayyanashi a matsayin dan takararsu.
A jawabinshi na ganawar tasu, Atiku ya bayyana cewa, yaji dadin ziyarar da suka kaimai kuma ya yaba da kokarin da suke yi.

Cikin jaruman da suka kaiwa Atikun ziyara akwai, Abba El-Mustafa, Fati Muhammad, Abida Muhammad, dadai sauransu.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: