Thursday, 29 November 2018
Jadawalin Sabon Albashin 'Yan Sandan Najeriya Wanda Shugaba Muhammadu Buhari Ya Amince Da Shi

Home Jadawalin Sabon Albashin 'Yan Sandan Najeriya Wanda Shugaba Muhammadu Buhari Ya Amince Da Shi
Ku Tura A Social Media

A karkashin sabon jadawalin sabon albashin yanzu zai zamo kamar haka:

1. Kwamishinan 'Yan Sanda: Kusan 1.5 miliyan

2. Mataimakan Kwamishinan a matakin Deputy da Assistant zasu karbi:
a. Deputy: N531,000
b. N483,000

3. Chif sufuritanda (CSP) :
N419,000

4. Sufuritanda (SP): N342,000

5. Mataimakan Sufuritanda a matakin:
a. Deputy (DSP): N321,000
b. Assistant (ASP1): N296,000
c. Assistant (ASPII) : N271,000

6. Insifekta:
a. Insfekta I: N254,000
b. Insfekta II: N167,000

7. Sajent:
a. Sajent manjo: N119,000
b. Sajent: N96,000

8. Kofura: N88,000

9. Konstabul:
a. Konstabul I: N86,000
b. Konstabul II: N84,000

Shidai wannan sabon tsarin albashin zai fara aiki ne daga daya ga watan Nuwanban da muke ciki yanzu (1/11/2018).

Haka kuma idan za'a iya tunawa a shekarar 2008 Marigayi Shugaba Umaru Musa Yar'Adua ne ya kara albashin jami'an 'yan sandan daga N6,000 zuwa N26,000.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: