Monday, 5 November 2018
Hoton Bello M Bello Da Ya Dora Hannusa A Kan Kafadartar Rahama Sadau Ya jawo Cece kuce A Shafinsa Na Instagram (karanta)

Home Hoton Bello M Bello Da Ya Dora Hannusa A Kan Kafadartar Rahama Sadau Ya jawo Cece kuce A Shafinsa Na Instagram (karanta)
Ku Tura A Social Media


A wannan hoto da kuke gani bello muhammad bello (bmb) tare da rahama sadau ya dora hannunsa a kan ka fadarta wa'iyazublillahi wannan abu yayi muni sosai kuma nunawa duniya ta gani wanda shine ya kafa hujja da hadisin manzon Allah (s.a.w) wanda yake cewa:Innamal a'amalu binniyat ma'ana babu wani aiki da mutum zai aikatwa sai da niyya.

Don haka shi baiyi niyyar wani lalaci ko fasikanci da ita,ya dauketa a matsayin kanwarsa wanda kuma wannan ba shi zama hujja da wannan abu ya aikata.Amma ga kadan daga cikin martanin da abokanan shafinsa nayi masa.
Wannan shine asalin rubun da jarumin yayi akan shafinsa na istagram.Share this


Author: verified_user

0 Comments: