Wednesday, 21 November 2018
Gwamna Aminu Waziri Ya Bada Sunan Hon Manir Dan 'Iya A Matsayin Sabon Deputy Governor

Home Gwamna Aminu Waziri Ya Bada Sunan Hon Manir Dan 'Iya A Matsayin Sabon Deputy Governor
Ku Tura A Social Media
 Gwamna Aminu Waziri Tambuwal  ya aikewa majalisar dokoki ta jaha da wasika inda ya gabatar da sunan Hon Manir Dan Iya a matsayin sabon mataimakin Gwamnan jahar Sokoto, kasancewa tsohon mataimakin gwamna Alh Ahmad Aliyu ya sauka daga mukamin nashi da kanshi .

Don haka kakakin majalisar Alh Salihu Mai Daji ya bada umurni a aikawa Alh Manir Daniya da wasikar gayyata domin  bayyana a zauren majalisar gobe alhamis idan Allah ya kaimu domin tantancewa.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: