Monday, 26 November 2018
Ganduje Ya Bai Wa EFCC Tallafin Naira Miliyan 10

Home Ganduje Ya Bai Wa EFCC Tallafin Naira Miliyan 10
Ku Tura A Social Media


Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki da cin hanci suka shirya domin taya murna ya Shugaba Buhari kan nasarar da yake samu a Yaki da cin hanci da rashawa.

Ganduje ya bada wannan tallafi ne a lokacin da ya gana da jami’an hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da suka kinshi EFCC da kuma ICPC a masaukin Gwamnan Kano dake babban birnin tarayya Abuja.

MAJIYA: Daily Nigerian Hausa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: