Friday, 16 November 2018
FASAHA: Masha Allah Ta Rubuta Kur'ani Da Launikan Zinare Da Azurfa (Kalli Hotuna)

Home FASAHA: Masha Allah Ta Rubuta Kur'ani Da Launikan Zinare Da Azurfa (Kalli Hotuna)
Ku Tura A Social Media


'Yar asalin jamhuriyar Azerbaijan, ta kasance mace ta farko da ta rubuta Alkur’ani mai tsarki a kan siliki a duniya, ta kwashe shekaru 3 tana rubuta Alkur’ani da launukan zinari da azurfa a kan kyallen siliki mai tsawon mita 50.

Masu karatu  ko hakan ya ba ku mamaki?

Daga Ahmad M Deedat SmlShare this


Author: verified_user

0 Comments: