Wednesday, 7 November 2018
Duk Wanda Yasan Bai Taba Aikata Zunubin Da Yafi Dafa Kafadar Mace Ba Yayi Magana -inji Bello M Bello (karanta martanin jama'a)

Home Duk Wanda Yasan Bai Taba Aikata Zunubin Da Yafi Dafa Kafadar Mace Ba Yayi Magana -inji Bello M Bello (karanta martanin jama'a)
Ku Tura A Social Media
Ya dawo akan maganar ga akan hoton da ya dora a shafinsa ga abinda yace

I'm back again!
DUK WANDA YASAN BAI TABA AIKATA ZUNUBIN DA YAFI DAFA KAFADAR MACE BA, KUMA BAYA AIKATA ZUNUBI...
Yayi comment da YA RANTSE DA ALLAH DA ALKUR'ANI BAI TABA BA.
Idan kasan ka soki hoton da na dauka, kuma kaqi zuwa ka rantse anan, TO KAI MUNAFUKI NE, MAKARYACI NE KUMA ALLAH YA TONA MAKA ASIRI.

Ga martanin da mutane na ashi kamar haka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: