Monday, 26 November 2018
Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga 'Yan Sanda

Home Buhari Ya Amince Da Karin Albashi Ga 'Yan Sanda
Ku Tura A Social Media

Shugaba Muhammad Buhari ya amince da karin albashi da alawus alawus ga jami'an 'yan sandan Nijeriya.

Buhari ya ce gwamnatinsa ta dauki matakin kara albashin ne don bada karfin guiwa ga jami'an 'yan sandan inda ya nuna takaicinsa yadda rundunar 'yan Sanda ke gazawa wajen ayyukanta ta yadda idan rikici ya barke sai an nemi agajjn sojoji wajen Samar da zaman lafiya.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: