Thursday, 1 November 2018
Boko Haram Sun Kona Limami Da Wasu Mutane 14 A Borno.

Home Boko Haram Sun Kona Limami Da Wasu Mutane 14 A Borno.
Ku Tura A Social Media
Daga jaridar Rariya


A daren jiya Laraba ne, Mayakan Boko Haram sun kai wani mummunan hari a Kauyukan Kofa, Mallumti, Ngomari da  Gozari, da kuma sansanin 'yan gudun hijirar Dalori inda a kauyen Kofa suka kona limami da iyalansa su hudu kamar yadda gidan talbijin na " Channels Tv" ya ruwaito.
Muna Rokon Allah Ya bamu zaman lafiya A Jihar Borno dama Nigeria gaba daya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: